Taɓa Ka Lashe | Deutsche Welle

Muna gabatar muku da shirye-shirye masu ƙayatarwa da suka shafi al´adu da zamantakewa tsakanin al´ummomi da mabiya addinai daban-daban da nufin kyautata tsarin zamantakewa da fahimtar juna ta hanyar tuntuɓar juna da shawarwari tsakani ba tare da nuna fifiko akan wani ba.

0 Likes     0 Followers     1 Subscribers

Sign up / Log in to like, follow, recommend and subscribe!

Website
http://www.dw.com/hausa/?maca=hau-podcast_hau_kultur-4707-xml-mrss
Description
Muna gabatar muku da shirye-shirye masu ƙayatarwa da suka shafi al´adu da zamantakewa tsakanin al´ummomi da mabiya addinai daban-daban da nufin kyautata tsarin zamantakewa da fahimtar juna ta hanyar tuntuɓar juna da shawarwari tsakani ba tare da nuna fifiko akan wani ba.
Language
🇳🇪🇳🇬 Hausa
last modified
2019-09-18 08:45
last episode published
2019-09-17 12:37
publication frequency
8.91 days
Contributors
DW.COM | Deutsche Welle owner   author  
Explicit
false
Number of Episodes
150
Rss-Feeds
Detail page
Categories
Society & Culture Philosophy History

Recommendations


Episodes

Date Thumb Title & Description Contributors
17.09.2019

Taba Ka Lashe: 11.09.2019

Matakin gwamnatin jihar Edo da ke Najeriya na inganta harkokin ilimi a makarantun gwamnati da ke fadin jihar.
DW.COM | Deutsche Welle author
3.09.2019

Taba Ka Lashe: 28.08.2019

Shirin ya duba ranar harshen Hausa ta duniya da aka saba rayawa a ranar 26 ga watan Agustan kowace shekara.
DW.COM | Deutsche Welle author
27.08.2019

Taba Ka Lashe(20.08.2019)

Tarihin birnin Tangier na kasar Maroko da ke a nahiyar Afirka, nisan tafiyar mintuna 25 ta tekun Baharum da Spain, da kuma rawar da yake takawa a fannin huldar Turai da Afirka.
DW.COM | Deutsche Welle author
20.08.2019

Taba ka lashe 20.08.2019

Nazari kan asalin rikici tsakanin kabilun Fulani da na Dogon a kasar Mali da hanyoyin da za a bi wajen dinke baraka tsakanin kabilun biyu
DW.COM | Deutsche Welle author
13.08.2019

Taba Ka Lashe: 07.08.2019

Taron 'yan Nijar mazauna kasar Beljiyam albarkacin zagayowar ranar samun 'yancin kan Nijar.
DW.COM | Deutsche Welle author
6.08.2019

Taba Ka Lashe: 31.07.2019

Nazarin hanyoyin inganta harkar ilimi musamman na firamare da sakandare a Jihar Yobe da ke a shiyyar Arewa maso gabashin Tarayyar Najeriya.
DW.COM | Deutsche Welle author
31.07.2019

Taba Ka Lashe: 24.07.2019

Waiwaye kan cika shekaru 50 da harba Kumbon Apollo 11 da ya kai dan Adam na farko da ya sanya kafarsa kan duniyar wata a ranar 20 ga watan Yulin 1969.
DW.COM | Deutsche Welle author
23.07.2019

Matsalar tabarbarewar tarbiyya

Tabarbarewar tarbiyya a wannan zamani ya zaburar da al'umma yin hobbasa don yi wa tufkar hanci ta hanyar hada hannu wuri guda da wadanda lamarin ya shafa don daukar mataki
DW.COM | Deutsche Welle author
16.07.2019

Taba Ka Lashe: 10.07.2019

A bana aka cika shekaru 100 caf da kafa makarantar fasahar gine-gine da aka fi sani da Bauhaus, wanda Walter Gropius ya kafa a shekarar 1919 a birnin Weimar na nan Jamus.
DW.COM | Deutsche Welle author
2.07.2019

Shirin Taba Ka Lashe: 26.06.2019

Hukumar Raya Al'adu da Bunkasa Ilimi ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta sanya birnin Agadez na Jamhuriyar Nijar cikin birnin da ya shiga kundin tarihi. Ku biyo mu cikin shirin Taba Ka Lashe.
DW.COM | Deutsche Welle author
17.06.2019

Taba Ka Lashe 06.06.2019

Tallafin da matasa marubutan litattafai su ke iya bayar wa ga al'umma a kasashen Afirka
DW.COM | Deutsche Welle author
4.06.2019

Taba Ka Lashe 29.05.2019

Duba shirye-shiryen karamar sallah musamman a garin Katsina da ke Najeriya da kuma Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar.
DW.COM | Deutsche Welle author
28.05.2019

Taba Ka Lashe: 22.05.2019

A Siriya, an ceto wani bangare na kayakin tarihin masu daraja da 'yan ta'adda na kungiyar IS suka lalata, inda yanzu haka ma kwararrun masana ke aiki tukuru na gyara wadannan kayayyaki.
DW.COM | Deutsche Welle author
21.05.2019

Taba Ka Lashe(15.05.2019)

Shirin ya duba tarihin rayuwar Sharif Rabi'u Usman Baba shahararren mawakin begen Manzon Allah wanda Allah ya yi wa rassuwa a wannan wata na Mayu a birnin Kano na Tarayyar Najeriya.
DW.COM | Deutsche Welle author
14.05.2019

Shirin Taba Ka Lashe ya leka Adamawa

Ko kun san yadda kabilar Yandam da ke jihar Adamawan Najeriya ke gudanar da bukukuwansu na al'ada? Ku biyo mu a cikin shirn na Taba Ka Lashe.
DW.COM | Deutsche Welle author
7.05.2019

Taba Ka Lashe 01.05.2019

Shirin na wannan mako ya duba yadda al'ummar Musulmi ke shirye-shiryen tarbon azumin watan Ramadana a kasashen Nijar da Najeriya da kuma falalar da ke tattare da wannan wata.
DW.COM | Deutsche Welle author
30.04.2019

Taba Ka Lashe: 24.04.2019

Marubuci dan Najeriya, El-Nathan John ya rubuta littafi da ya duba yadda rikice-rikicen Boko Haram suka shafi rayuwa da zamantakewa da kuma tattalin arzikin al'umma a arewacin Najeriya.
DW.COM | Deutsche Welle author
9.04.2019

Taba Ka Lashe (3.04.2019)

Wasan kade-kaden zamani domin bunkasa al'adun kasashen biyu na hadin gwiwar makadan zamani na kasashen Nijar da Habasha ko Ethiopia wato Pan-African Pentatonica birnin Yamai babban birnin kasar Nijar
DW.COM | Deutsche Welle author
2.04.2019

Taba Ka Lashe(27+28.03.2019)

A daidai lokacin da ake bikin ranar tatsunniya ta MDD, shirin ya duba tasirin tatsunniya a rayuwar da da ta yanzu a cikin tsarin zamantakewar al'umma musamman a Jamhuriyar Nijar.
DW.COM | Deutsche Welle author
26.03.2019

Taba Ka Lashe(20+21.03.2019)

Kasar Armenia da ke a Turai ta bayar da mafaka ga dubunna 'yan Siriya 'yan asalin kasar ta Armenia da ke da zaune shekaru da dama a aksar Siriyar.
DW.COM | Deutsche Welle author
19.03.2019

Taba Ka Lashe: 13.03.2019

Kokarin farfado da al'adun gargajiya a Zazzau.
DW.COM | Deutsche Welle author
12.03.2019

Taba Ka Lashe (6.03.2019)

Yaye dai dadaddiyar al’ada ce a kasar hausa, wadda da zarar jariri ko jaririya sun kai wasu watanni to za a rabasu da nonon uwa, inda za a kaishi dangin uwa ko uba wato kakarsa ko kuma a gurin wata a dangin domin cigaba da kulawa.
DW.COM | Deutsche Welle author
4.03.2019

Taba Ka Lashe: 27.02.2019

Kudancin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya na daga cikin wurare da ke fuskantar barazanar bacewar harshen uwa a duniya. A yankin dai harshen Hausa ya mamaye kusan dukkan harsunan al'umomin yankin.
DW.COM | Deutsche Welle author
22.02.2019

Taba Ka Lashe: 20.02.2019

Masarautar Foumban da ke yammacin kamaru na raya al'adu irin na kasar Hausa duk da cewa suna da al'adu da suka gada daka kakanni.
DW.COM | Deutsche Welle author
16.02.2019

Taba Ka Lashe: 13.02.2019

Kaddamar da shiri na yafe wa juna tsakanin al'ummomin jihar Filato bayan shafe fiye da shekaru 17, da jihar ta yi fama da tashe-tashen hankula.
DW.COM | Deutsche Welle author
9.02.2019

Taba Ka Lashe: 06.02.2019

Tsofon garin Agadez ya shiga layin wurare masu tarihi na duniya inda ya samu gyaran fuska na gidaje 100 da aka yi masu gyara a gargajiyance don tattalin kayan tarihin da ke dauke a cikinsu.
DW.COM | Deutsche Welle author
4.02.2019

Taba Ka Lashe: 30.01.2019

Bacewar al'adar tsagen fuska da ke bambamta kabilu a yankin Gaya na Nijar.
DW.COM | Deutsche Welle author
25.01.2019

Taba Ka Lashe: 23.01.2019

Baje kolin kayan tarihin masarautar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar.
DW.COM | Deutsche Welle author
24.01.2019

Taba Ka Lashe: 16.01.2019

Yadda daya daga cikin sana'o'in Hausa na dauri wato Wanzanci, da zamani ya mamaye ke neman kawo karshen wannan sana'a da ta dade tana tasiri tsakanin al'uma.
DW.COM | Deutsche Welle author
10.01.2019

Taba Ka Lashe: 02.01.2019

Masarautar Maradi na da dadaden tarihi a fuskar masarautu na Nijar, masarautar na da tsari na zabe wanda gungun mutane hudu ke zaben sarkin wadanda suka hada da Galadima da 'Yandaka da Kaura da kuma Durbi.
DW.COM | Deutsche Welle author
2.01.2019

Taba Ka Lashe: 26.12.2018

Muhimmancin yin guda a lokutan bukukuwa a kasar Hausa.
DW.COM | Deutsche Welle author
21.12.2018

Taba Ka Lashe: 19.12.2018

Shirye-shiryen bikin Kirsmetti a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya mai fama da rikici na masu tada kayar baya.
DW.COM | Deutsche Welle author
18.12.2018

Taba Ka Lashe: 12.12.2018

Kaddamar da cibiyar hadin gwiwa da za ta raya tare kuma da bunkasa harkokin wakoki da mawakan Afirka zalla mai suna African Music Confederation.
DW.COM | Deutsche Welle author
15.12.2018

Taba Ka Lashe: 5.12.2018

Shirin ya duba yadda ake gudana da bikin Maulidi da ake yi kowace shekara domin tunawa da ranar zagayowar haihuwar manzon tsira Annabin Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.
DW.COM | Deutsche Welle author
4.12.2018

Taba Ka Lashe: 28.11.2018

Shirin zai duba rayuwar Maman Barka shahararren mawakin Nijar wanda Allah Ya yi wa rasuwa a cikin watan Nuwamban 2018.
DW.COM | Deutsche Welle author
27.11.2018

Taba Ka Lashe: 21.11.2018

Bukukuwan al’adun Jamusawa da a kan gudanar a Jamus, ciki har da na murnar girbin amfanin gona da na tinkarar lokacin sanyin hunturu.
DW.COM | Deutsche Welle author
16.11.2018

Taba Ka Lashe: 14.11.2018

Gidan abinci na farko na 'yan Siriya a Berlin, wanda 'yan gudun hijira ke tafiyar da shi.
DW.COM | Deutsche Welle author
9.11.2018

Taba Ka Lashe: 07.11.2018

Bikin shekara-shekara na raya al'adun gargajiyar al'ummar Sayawa da ke jihar Bauchi a Najeriya.
DW.COM | Deutsche Welle author
2.11.2018

Taba Ka Lashe. 31.10.2018

Masu fafatukar kare hakkin dan Adam sun ce kungiyar tarayyar Turai ba ta da 'yancin kin masu neman mafakar siyasa daga kasar Afghanistan balantana ma ta koma da su gida.
DW.COM | Deutsche Welle author
15.10.2018

Shirin taba ka Lashe 03.10.2018

Yadda harkokin ilimi suka fara farfadowa a jihar Borno Najeriya, bayan da Boko Haram ta fara lafawa da kai hare-hare da suka tagayyara harkar ilimi.
DW.COM | Deutsche Welle author
4.10.2018

Dandalin Matasa (04.10.2018)

Shekaru 58 bayan samun ‘yancin kai daga Turawan Ingila, an ga irin rawar da matasa suka taka wajen gina Najeriya. Shin wane hange matasa ke da shi ga kasar don ta samu ci gaba ganin ya kamata a yi gyare-gyare?
DW.COM | Deutsche Welle author
24.09.2018

Taba ka Lashe 19.09.2018

Shirin ya duba yadda matasa ke amfani da wakokin zamani wajen caccakae 'yan siyasa.
DW.COM | Deutsche Welle author
14.09.2018

Taba Ka Lashe: 12.09.2018

Babban taron kasa da kasa a Kano kan rayuwa da falsafar shahararren mawakin kasar Hausa marigayi Mamman Shatta.
DW.COM | Deutsche Welle author
7.09.2018

Taba Ka Lashe: 05.09.2018

Raya al'adun gargajiya na Hausawan kasar Chadi.
DW.COM | Deutsche Welle author
24.08.2018

Taba Ka Lashe: 22.08.2018

Al'adar auren kabilar Kanuri a jihar Bornon Najeriya, tun daga tambaya zuwa budar kai.
DW.COM | Deutsche Welle author
17.08.2018

Taba ka Lashe: 15.08.2018

Matasa Musulmi 'yan gudun hijira da takwarorinsu matasa Yahudawa sun kai ziyara a sansanin gwale-gwale na Auschwitz don karfafa fahimtar juna.
DW.COM | Deutsche Welle author
16.08.2018

Dandalin Matasa 16.08.2018

Za ku ji cewar wasu matasan mawakan baka da 'yan wasan kwaikwaiyo na Afirka sun yi amfani da basirarsu a haduwa da suka yi a birnin Kigali wajen fadakar da 'yan uwansu abubuwan da ake ci musu tuwo a kwarya.
DW.COM | Deutsche Welle author
11.08.2018

Taba ka Lashe: 07.08.2018

Baje kolin kayayyakin tarihi da sinadaran da Misirawa ke amfani da su wajen tanada gawarwakin Fir'aunoninsu.
DW.COM | Deutsche Welle author
3.08.2018

Taba Ka Lashe: 01.08.2018

'Yan ci-rani daga Afirka da ba su da takardun izini zama a kasa na amfani da lokacin hutun bazarar domin sayar da kayayyakin tsaraba ga 'yan yawon shakatawa a gabar tekun Spaniya.
DW.COM | Deutsche Welle author
19.07.2018

Taba Ka Lashe: 18.07.2018

Makaranta da ake kira ReDi da ke birnin Berlin fadar gwamnatin Jamus ta kuduri aniyar hanzarta shigar da bakin cikin rayuwar yau da kullum a Jamus.
DW.COM | Deutsche Welle author